KUDIN RUWA DA BASHIN BANKI A MUSULUNCI KASHI NA DAYA


             ABUBUWAN DA YA KUN SA SUNE:- 

GABATARWA

                      (1)  KASHI NA FARKO
             Bashi Da Matsayinsa A Musulunci :

1 - Ma'anar Bashi A Musulunci:
2- Hukuncin Bashi A Musulunci:
3- Kulluwar Bashi Da Rukunansa:
4- Hikimar Halatta Bashi:
5- Nau'o'in Bashi A Musulunci :
6- Rubuta Bashi:
7- Kafa Shaidu Yayin Bayar Da Bashi :
8- Karbar Jingina Yayin Bayar Da Shi:
9- Abin Da Za A Biya Bashi Da Shi:
10- Abin Da Ke Bata Kulluwar Bashi:

                      (2) KASHI NA BIYU
    Ma'anar Riba Da Hukuncinta Kafin Musulunci.

11- Ma'anar Riba:
12- Nau'o'in Riba A Jahilayyar Larabawa :
13- Haramcin Riba Tsakanin Al'ummomi Na Da:
14- Masu Hikima Na Da Sun La'ance Ta:
15- Haramcin Riba A Yahudunci Da Kiristanci:

                    (3)   KASHI NA UKU
                Musulunci Da Matsalar Riba.

16- Nau'o'in Riba A Musulunci :
17- Haramcin Riba Alkur'ani :
18- Haramcin Riba A Sunna:
19- Babu Zunubin Da ya Fi Riba Muni:
20- Me Ya Sa Allah Ya Haramta Riba?
       
                       (4)KASHI NA HUDU
 Yaduwar Mu'amalar Riba A Duniya DaNau'o'inta

21- Turawa Ne saku Halatta Ta:
22- Yahudawa Ne suke sake Ya Da Ta :
23- Riba A Bankuna:
24- Riba A Basukua Ga Gwamnati Kan bai wa Jama'a:
25- Riba A Basukan Kamfanoni Ga Ma'aikatansu :
26- Riba A Basukan Gwamnati Daga Waje:

                      (5)  KASHI NA BIYAR
           Bankunan Kasuwanci Da Tarihinsu

27- Asalin Ma'anar Banki:
28- Asalin Ma'anar Banki Da Kafuwarsa:
29- Kafuwar Bankuna A kasar Turai :
30- Yadda Aka Kago Takardun Kudi :
31- Bankunan Kasuwanci A Nijeria:

                      (6)  KASHI NA SHIDA
            Ma'amalolin Banki A Mizanin Shari'a

32- Shin Yin Ajiya A Banki A jiya ce Kuwa?
33- Ko Ya Halatta Mai A Yi A Banki :
34- Ya Halatta Mai Ajiya Ya Karbi "Interest" Dagaba Banki?
35- Wanda A Kaba Bashin "Interest" Yaya Zai Da Shi:
36- Hukuncin Karabar Bashi Daga Banki :
37- Hukuncin Yin Aiki A Banki :
38- Wadanne Ne Riba Ke Cikinsu A Ma'amalolin Banki:
39- Shin A Kwai Riba A canjin Kudade?

                    (7)   KASHI NA BAKWAI
             Raddi Ga Masu Da'awar Halatta Riba :

40- Masu Cewa Sai Karin Ya Yi Yawa Ya Zama Riba:
41- Masu Cewa Karin Ba Wanda Aka Hana Ba Ne :
42- Masu Cewa A Bashin Kashewa Aka Haramta Karin
43- Masu Cewa "Administrarive Charges" Ba Raba a Ba Ne:
44- Masu Cewa Babu Riba A Takardun Kudi:
45- Masu Halatta Cin Riba Daga Kafiri:
46- Masu Fakewa Da Larura:

                  (8)   KASHI NA TAKWAS 
                            Dabarun Cin Riba :

47-Dabarar Cin Riba Ta Hanyar Kulla Ciniki:
48-Dabarar Cin Riba Ta Hanyar Cinikin Alkawari:
49-Dabarar Cin Riba Ta Hanyar Cinikin Dole:
50-Dabarar Cin Riba Ta Hanyar Karbar Kyauta
51-Dabarar Cin Riba Ta Hanyar Kamfanin Hadin Guiwa.:
52- Bayar Da Bashi Domin A Ci Muriyarsa:
53- Yin Kari A Fakaice Yayin Musayar Amfanin Gona :

                     (9)   KASHI NA TARA
              Masifufin Riba Ga Dan Adam

54- Masifun Tatalin Arziki :
55- Sanadin Karbar Bashin Riba Don Kashewa:
56- A sanadin Karbar Don Juyawa :
57- A Sanadin Bashin Da Gwamnatin Kan Karbo Daga 'Yan Kasa :
58- A Sanadin Bashin Da Gwamnatin Kan Karbo Daga Waje :
59- Masifufin Riba Ga Tsarin Zaman Tare Na Dan Adam :
60- Tsadar Kayayyaki:
61- Korar Ma' aikata Ko Rage Albashi:
62- Yawan Tashin Hankali :
63- Masifun Ciwon Zuciya:

                   (10)  KASHI NA GOMA
  Bashin Riba Da Masifunsa A Kasashen Africa :

64- Damuwar Kasashen Afrika Game Da Hauhawar Bashin :
65- Bashin Ya Jawo Musu Masifu:
66- Karyewar Farashin Kayan Cinikayya:
67- Yawan Zanga - Zanga Da Tashin Hankali:
68- Matakan Tsuke Bakin Aljihu:

                 (11)   KASHI NA SHA DAYA
         Bashin Riba Da Masifunsa A Nigeria :

69- Yaduwar Bashin Riba Tsakanin 'Yan Nijeriya:
70- Basukan Riba A Bankunan Nijeriya:
71- Ruwan Da Bankunan Kan Sanya :
72- Bashin Riba Da Ke Kan Nijeriya zuwa Shekarar 1990:
73- Ruwan Bashin Da Nijeriya Ke Biya:
74- Nijeriya Ta Fada Cikin Masifu A Sanadin Bashin :
75- Bashin Ya Jawo Tsuke Bikin Aljihu:
 
               (12)   KASHI NA SHA BIYU
       Ra'ayoyin Wasu Kafurai Game Da Riba

76- Ra'ayin Kari mars :
77 -Ra'ayin Lawrence Dinnis :
78- Ra'ayin jeffery Mark :
79- Ra'ayin Arthur Kinston:
80- Ra'ayin Loiu Keunes :
81- Ra'ayin Lord Keyenes :
82- Ra'ayin Silivio Geseu:
83- Ra'ayin Dokta Schacht:
84- Ra'ayin Farfesa Uka Ezenwe:

                  (13) KASHI NA SHA UKU
    Wasu Hanyoyi Na Musulunci Maimakon Riba:

85- Tsarin Zakka Domin Jin Dadin Talakawa :
86- Bashin TaiMako Saboda Allah :
87- Kafa Kamfanin Wakafi :
88- Kafa Jam'iyyun Gama - Kai Na Musulunci :
89- Kafa Bankin Musulunci Na Mudaraba :
90- Jawabin Kammalawa.

                                 وبالله التوفيق
                  Sai mu hadu a kashi na biyu
                           Daga nako Musa s zage


             



Comments

  1. Assalamu Alaikum, mallam a ina zan samu littafin?
    A huta lafiya

    ReplyDelete

Post a Comment