Hukumar Kidaya ta kasa {NPC} Ta fara fitar da jerin sunayen Wanda suka Cike Aikin Kidayar Shekarar 2023
The National Census Commission {NPC} has released the list of those who completed the 2023 Census
Hukumar Kidaya ta kasa {NPC} Ta fara fitar da jerin sunayen wadanda aka dauka Aikin Kidayar Shekarar 2023 Idan ka cike duba jihar ka domin duba sunanka yanzu.
Yanzu haka hukumar kidaya ta kasa ta fitar da jerin sunayen wadanda suka nemi aikin kidaya ta Shekarar 2023 za'a fara gudanar da aikin, da fara tantance wadanda suka cancanta kamar yadda aka tsara a kasa.
Ranar farawa: Disamba 28th, 2022, zuwa Janairu 2nd, 2023.
Kwanan horo na zahiri: Janairu 3rd, 2023 zuwa Janairu 10th, 2023.
Wadanda suka nemi su danna sunan jihar su don saukewa da sake duba jerin sunayen NPC na pdf.
Haka kuma, wadanda ke sauran jihohin da har yanzu ba a fitar da jiharsu ba, su kasance tare da mu dominsamun bayanai.
Kuna iya duba sunan jiharku a kasa domin duba sunayenku wadanda basuga na jiharsu ba subiyomu bashi suna iya shiga group dinmu na whatsapp domin samun akoda wana lokaci.
ABIA STATE
ADAMAWA STATE
AKWA IBOM STATE
ANAMBRA STATE
BAUCHI STATE
BAYELSA STATE
BENUE STATE
BORNO STATE
CROSS RIVER STATE
DELTA STATE
EBONYI STATE
EDO STATE
EKITI STATE
ENUGU STATE
FCT ABUJA
IMO STATE
KEBBI STATE
KOGI STATE
KWARA STATE
LAGOS STATE
NIGER STATE
OGUN STATE
ONDO STATE
OSUN STATE
OYO STATE
PLATEAU STATE
RIVERS STATE
SOKOTO STATE
TARABA STATE
YOBE STATE
Ku kasance tare damu.
Post by bz 24/7
Comments
Post a Comment